Recipe: Perfect Meat rolls

Meat rolls.

Meat rolls You can have Meat rolls using 10 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of Meat rolls

  1. You need 2 cups of flour.
  2. You need 1 tbsp of baking powder.
  3. Prepare 1 tsp of salt.
  4. You need 1/2 cup of water.
  5. Prepare 1/2 stick of butter.
  6. You need 3 of large eggs.
  7. Prepare of Minced meat.
  8. It's cubes of Stock.
  9. You need of Minced garlic/ ginger.
  10. You need of Curry powder.

Meat rolls step by step

  1. Dafarko xaki xuba flour a large bowl, saikisa salt, baking powder, d kuma butter ki juya dganan saiki fasa kwai 2 ki xuba ki kara juyawa saiki dauko ruwa ki xuba dganan saiki kwaba kiyi kneading nashi for about 10 min.
  2. Saiki xuba oil a frying pan, ki xuba albasa, attarugu, minced garlic/ ginger saiki juya dgnan saiki dauko minced meat dinki ki xuba saiki sa maggi, gishiri, d kuma curry powder ki juya saiki xuba ruwa kadan ki rufe ki barshi yayi 3- 4 mins saiki sauke..
  3. Saiki gutsira flour ki d kika kwaba ki murza da rolling pin yayi circle saiki debo Naman d kka soya ki xuba a gefe saiki nade shi kmar nadin tabarma saiki sa a baking tray hka xakiyita yi harki gama..
  4. Saiki dauko kwai daya ki fasa saiki shafa akan meat roll din saiki sami wuka karama ki dan tsatsaga saman a hnkli don y Dan bada style mai kyau dga nan saikisa a oven kiyi baking nashi for 20 minutes. Shikenan kin kammala meat rolls naki..

Posting Komentar untuk "Recipe: Perfect Meat rolls"