Mincedmeat stuffed bread rolls.
You can have Mincedmeat stuffed bread rolls using 23 ingredients and 16 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Mincedmeat stuffed bread rolls
- It's of For the dough.
- It's 2 cups of flour.
- It's 1 of and half tbsp sugar.
- It's 1 tsp of salt.
- It's Half of tbsp instant yeast.
- You need 1 tbsp of powdered milk.
- Prepare 3 tbsp of butter.
- It's 1 of egg.
- Prepare 1 cup of warm milk/water.
- Prepare of For the filling.
- It's of Mincemeat.
- You need 2 of medium onions(grated).
- It's 1 of scotch bonnet (grounded).
- Prepare 1/4 of sweet pepper(chopped).
- Prepare of Ginger and garlic(minced).
- You need 2 tbsp of olive oil/veg oil.
- You need 2 of seasoning cubes.
- You need of Curry, thyme and spices.
- It's of Fresh parsley.
- Prepare of 1 egg for egg wash before baking.
- Prepare of Sesameseeds(kantu/ridi).
- You need of Habbatussaudah (black seeds).
- Prepare 1 tsp of butter(for applying immediately after baking).
Mincedmeat stuffed bread rolls instructions
- Ki tankade flour dinki ki zuba a kwano mae dan girma kisa sugar da powdered milk.
- Kisa salt da yeast ki juya su hade...
- Ki zuba egg dinki guda 1 da kika kada,kisa warm milk ki kwaba.
- Kisa hannunki mae tsafta ki kwaba sosae kisa butter kita kneading dinsa har sae yayi soft and smooth dough,saeki rufe kisa a rana ko warm place y tashi for 40mins.
- Nan gashi bayan y tashi saeki raba dough din into 10 balls....
- For d filling:-Kisa olive oil/veg oil a pan sannan kisa grated onions,minced garlic and ginger dinki ki soya sama sama.
- Kisa mincemeat dinki kita juyawa harya dagargaje,sannan kisa seasoning cubes da spices ki juya,kisa ground scotch bonnet, sweetpepper da parsley kita juyawa har yayi...
- Spicy minced meat dinmu is done....
- Ki dauki duk ball daya kiyi rolling da fadi da dan tsaho hka,saeki saka filling dinmu a gefe daya,sannan ki yanka kasan gida 7 or 8 da pizza cutter ko wuka mae kaefi kamar hka....
- Saeki nannade gurin naman har sae kinzo inda muka yanka,saeki dunga daukan duk yanka daya kina dan lankwasawa ki dangwali ruwa kadan ki shafa a bakin sannan ki manne ajiki,hka zakiyi tayi har ki gama....
- Saeki lankwasoshi yadda zae baki circle shafe,sannan ki shafa ruwa kadan a baki da bakin ki hadesu hkan zae hanashi budewa gurin baking,ki shafa butter a baking trye ki jerasu kamar hka kada daya y matsi daya.
- Kiyi egg wash,sannan kisa habbatussaudah(black seeds)a gida daya ki tsallake dayan,shi kuma kisa kantu/ridi(sesame seeds)a dayan kamar hka.
- Saekiyi baking a preheated oven for 15mins amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden sannan ki cire ki shafa butter a bread rolls din immediately after baking.
- Done...enjoy with your hot black tea withπ☕☕.
- D inside πππ.
- 100% in luv✅❤.
Posting Komentar untuk "Recipe: Yummy Mincedmeat stuffed bread rolls"